Site Logo E-PROJECTTOPICS

TAKAICIN MATA A FINA-FINAN HAUSA


📑


Presented To


Arts Department

📄 Pages: 93       🧠 Words: 10929       📚 Chapters: 5 🗂️️ For: PROJECT

👁️‍🗨️️️ Views: 94      

⬇️ Download (Complete Report) Now!

ABSTRACT

Tun zamani mai tsawon gaske, an sami mata da suka yi rubuce-rubuce, suka bayyana yadda matsayin mace yake tun a wancan lokaci. Ire-iren waxannan mata sun dubi matsayin mace ta fuskar al'ada da addini da siyasa da ilimi da tattalin arziki da zamantakewa da sauransu vangarorin rayuwa, inda bayanansu suka fito da cewa duk a waxannan vangarori na rayuwa mace ta kasance qasqantacciya kuma rarrauna, har wasu ma ke xaukar ta ba 'yar'Adam ba ce. Ganin wannan bincike ya faxo cikin wannan fage na irin takaicin da mata ke fama da shi a rayuwa ya sa aka shiga cikin duniyar nazari domin xora binciken bisa An gina wannan binciken a ka ntu rrbaa'irn d am taat adnatcaek.a da niyyar fito da abubuwan da ke sa mata shiga halin quncin rayuwa da xauki fina-finan Hausa a matsayin madubi da suka hasko waxannan abubuwa. An yi haka ne saboda an hangi wani givi da ke akwai a bincike-bincike da nazarce-nazarcen ayyukan da suka shafi mata da fina-finan Hausa. Mafi yawan manazarta sun fi bai wa ayyukan da maza da sauran sassan adabi muhimmanci, duk kuwa da cewa su akwai abin da ya kamata a binciko a kansu. Sannan su ma fina-finai matsayinsu na wani vangare na adabin Hausa xauke suke da abin da rayuwar al'umma musamman mata. Domin daidaita binciken an dubi yadda addinai da al'adu daban-dabam ke kallon matsayin mata a zamanin jahiliyya har zuwa wannan qarni. Haka kuma an kawo matsayin mata da irin gudummawar da suke bayarwa a vangaren shirya fina-finan Hausa. Domin fito da fasalin binciken fili an kawo bayanai game da samuwar fina-finan Hausa. Sannan aka kawo bayanai dangane da kalmar takaici da nau'o'insa. Haka kuma an kawo abubuwan da ke jefa mata cikin takaici da suka haxa da zamantakewa tsakanin miji da mata da kishi tsakanin kishiyoyi da kishi tsakanin faccaloli (kishiyoyin sauri) da kuma tsakanin da suruka da sarakuwa, sai kuma rashin haihuwa da haihuwar 'ya'ya mata . Sannan kuma an kawo yadda fina-finan Hausa suka nuna yadda yara mata kan shiga qunci da takaici a sauran al'amuran rayuwa, kamar a sanadiyyar auren dole da irin yadda matar uba ke quntata wa 'ya'yan miji, da kwaxayi da son abin duniya da kuma yadda maza kan yaudari matan su saka su cikin takaici.

PLEASE NOTE

This material is a comprehensive and well-written project, structured into Chapter (1 to 5) for clarity and depth.


To access the full material click the download button below


OR


Contact our support team via Call/WhatsApp: 09019904113 for further inquiries.

Thank you for choosing us!

📄 Pages: 93       🧠 Words: 10929       📚 Chapters: 5 🗂️️ For: PROJECT

👁️‍🗨️️️ Views: 94      

⬇️ Download (Complete Report) Now!

🔗 Related Topics

AN ASSESSMENT OF INTERPELLATION IN SELECT HAUSA HOME VIDEO MOVIES KWATANCIN WASUN BAYANAU A NAHAWUN HAUSA DA BADANCI KWATANCIN GININ KALMAR HAUSA DA NA BADANCI KWATANCIN BORIN HAUSAWA DA NA GBAGYI KARIN HARSHEN RUKUNI: NAZARIN HAUSAR MASU SANA'AR KAYAN GWARI KWATANCIN TAURARI WANIQIQI A TATSUNIYAR HAUSA DA FULATANCI Nineteenth Century Hausaland Being a Description by Imam Imoru of the Land, Economy, and Society of His People A COGNITIVE SEMANTIC STUDY OF SELECTED HAUSA METAPHORICAL EXPRESSIONS AS USED BY KANO STATE POLITICIANS HAUSAR YARAN MOTA: NAZARIN MA'ANA DA GININ JUMLA A PHONOLOGICAL DESCRIPTION OF THE TWO-WORD STAGE OF LANGUAGE ACQUISITION: A CASE STUDY OF AN ENGLISH-HAUSA BILINGUAL A PHONOLOGICAL DESCRIPTION OF THE TWO-WORD STAGE OF LANGUAGE ACQUISITION: A CASE STUDY OF AN ENGLISH-HAUSA BILINGUAL ADO ASIRIN MATA: NAZARI KAN ADON JIKIN MATA JIYA DA YAU A LINGUISTIC ANALYSIS OF THE SYLLABIC CHANGES OF ARABIC LOAN WORDS IN HAUSA: "MAGANA JARI CE" AS A CASE STUDY FOLKTALES AND MORAL INSTRUCTION: A THEMATIC ANALYSIS OF HAUSA WOMEN TALES IN KUMBOTSO LOCAL GOVERNMENT IN KANO STATE AN ASSESSMENT OF INTERPELLATION IN SELECTED HAUSA HOMEVIDEO MOVIES KIRARIN SARAKI A BAKIN MATA: NAZARIN ZABIYANCI A {ASAR HAUSA ORAL PERFORMANCE IN CONTEMPORARY NIGERIAN SOCIETY: A STUDY OF TWO HAUSA PRAISE SINGERS IN GUSAU FOLKTALES AND MORAL INSTRUCTION: A THEMATIC ANALYSIS OF HAUSA WOMEN TALES IN KUMBOTSO LOCAL GOVERNMENT IN KANO STATE Yanayin `Tir-madalla` Da Sigarsa: Tsokaci Daga Fina-finan Hausa Na Nijeriya Fina-Finan Hausa Na 2000-2017:Nazarin Yanayinsu da Sigoginsu

click on whatsapp