Site Logo E-PROJECTTOPICS

KWATANCIN WASUN BAYANAU A NAHAWUN HAUSA DA BADANCI


📑


Presented To


Arts Department

📄 Pages: 80       🧠 Words: 9221       📚 Chapters: 5 🗂️️ For: PROJECT

👁️‍🗨️️️ Views: 99      

⬇️ Download (Complete Report) Now!

ABSTRACT
The research entitled "A Comparative Study of Hausa and Bade Non-adverbial Items" is an attempt to investigate into the fact that languages that belong to the same family normally exhibit some sort of similarities. Also they would have to differ in some areas especially due to the fact that they are different languages. The comparison was done with respect to the structure, distribution and functions of non-adverbial items within the NP of the two languages, and may function as either head, pre-head or post-head qualifiers of the NP. A part from library work, active participation technique, observation technique and nativity of the researcher were the methods employed in the conduct of the research. In addition, scholars in the field of linguistics were contacted in order to validate the data generated. The research adopts Nida‟s (1974) Eclectic Analytical Theory and uses the descriptive framework of Galadanci (1976). The work reveals some structural, distributional and functional similarities and dissimilarities within the NP of the two languages. TSAKURE Wannan kundi mai taken "Kwatancin Wasun Bayanau a Nahawun Hausa da Badanci" ya ginu ne a kan tunanin nan na ilimin harsuna da ke nuni da cewa duk wasu harsuna iyalan gida xaya akan same su da kamanni, amma kuma tun da harsuna ne mabambanta, dole ne a same su da bambanci ta wasu fuskokin. An bi hanyar nazari a xakunan karatu mabambanta da kuma tattaunawa da ‟yan asalin harsunan guda biyu da masana ilimin harsuna yayin gudanar da binciken domin su tabbatar da ingancin bayanan da aka tattaro. Bayan da aka tattatara bayanai kuma aka yi nazarinsu, an fahimci cewa akwai kamanci mai yawa tsakanin harsunan guda biyu musamman dangane da kalmomin da suke zuwa a matsayin kai (K2) kamar suna da wakilin suna har ma da doguwar mallaka da kuma warau. Haka nan kuma, binciken ya bayyana cewa akwai bambanci tsakanin harsunan guda biyu musamman ta fuskar abubuwan da suke zuwa a gurbin siffatan goshi (Sft1) da kuma waxanda suke zuwa a matsayin siffatan qeya (Sft3). Alal misali, haxaxxiyar sifa a Hausa ka iya zuwa ko dai a sifftan goshi ko na qeya, amma a Badanci haxaxxiyar sifar tana zuwa ne a matsayin siffatan qeya kawai.

PLEASE NOTE

This material is a comprehensive and well-written project, structured into Chapter (1 to 5) for clarity and depth.


To access the full material click the download button below


OR


Contact our support team via Call/WhatsApp: 09019904113 for further inquiries.

Thank you for choosing us!

📄 Pages: 80       🧠 Words: 9221       📚 Chapters: 5 🗂️️ For: PROJECT

👁️‍🗨️️️ Views: 99      

⬇️ Download (Complete Report) Now!

🔗 Related Topics

Yanayin `Tir-madalla` Da Sigarsa: Tsokaci Daga Fina-finan Hausa Na Nijeriya AN ASSESSMENT OF INTERPELLATION IN SELECT HAUSA HOME VIDEO MOVIES ORAL PERFORMANCE IN CONTEMPORARY NIGERIAN SOCIETY: A STUDY OF TWO HAUSA PRAISE SINGERS IN GUSAU Nineteenth Century Hausaland Being a Description by Imam Imoru of the Land, Economy, and Society of His People FOLKTALES AND MORAL INSTRUCTION: A THEMATIC ANALYSIS OF HAUSA WOMEN TALES IN KUMBOTSO LOCAL GOVERNMENT IN KANO STATE KARIN HARSHEN RUKUNI: NAZARIN HAUSAR MASU SANA'AR KAYAN GWARI KWATANCIN BORIN HAUSAWA DA NA GBAGYI A PHONOLOGICAL DESCRIPTION OF THE TWO-WORD STAGE OF LANGUAGE ACQUISITION: A CASE STUDY OF AN ENGLISH-HAUSA BILINGUAL KWATANCIN GININ KALMAR HAUSA DA NA BADANCI A COGNITIVE SEMANTIC STUDY OF SELECTED HAUSA METAPHORICAL EXPRESSIONS AS USED BY KANO STATE POLITICIANS FIRST LANGUAGE INTERFERENCE IN THE USE OF ENGLISH QUESTION TAGS AMONG NIGERIA CERTIFICATE IN EDUCATION HAUSA STUDENTS IN FEDERAL COLLEGE OF EDUCATION, ZARIA. FOLKTALES AND MORAL INSTRUCTION: A THEMATIC ANALYSIS OF HAUSA WOMEN TALES IN KUMBOTSO LOCAL GOVERNMENT IN KANO STATE AN ASSESSMENT OF INTERPELLATION IN SELECTED HAUSA HOMEVIDEO MOVIES A PHONOLOGICAL DESCRIPTION OF THE TWO-WORD STAGE OF LANGUAGE ACQUISITION: A CASE STUDY OF AN ENGLISH-HAUSA BILINGUAL HAUSAR YARAN MOTA: NAZARIN MA'ANA DA GININ JUMLA KIRARIN SARAKI A BAKIN MATA: NAZARIN ZABIYANCI A {ASAR HAUSA A LINGUISTIC ANALYSIS OF THE SYLLABIC CHANGES OF ARABIC LOAN WORDS IN HAUSA: "MAGANA JARI CE" AS A CASE STUDY Fina-Finan Hausa Na 2000-2017:Nazarin Yanayinsu da Sigoginsu KWATANCIN TAURARI WANIQIQI A TATSUNIYAR HAUSA DA FULATANCI TAKAICIN MATA A FINA-FINAN HAUSA

click on whatsapp